Misra
English: Egypt

Misra
ƙasa, sovereign state, transcontinental country, Mediterranean country
bangare naNorth Africa, Gabas ta tsakiya Gyara
farawa3150 BCE, 28 ga Faburairu, 1922 Gyara
native labelجمهورية مصر العربية Gyara
short name🇪🇬 Gyara
named afterPtah Gyara
yaren hukumaLarabci Gyara
takeBilady, Bilady, Bilady Gyara
cultureculture of Egypt Gyara
nahiyaAfirka, Asiya Gyara
ƙasaMisra Gyara
babban birniKairo Gyara
located in or next to body of waterMediterranean Sea, Nil Gyara
coordinate location27°0′0″N 29°0′0″E Gyara
coordinates of easternmost point22°3′16″N 36°53′40″E Gyara
coordinates of northernmost point31°37′48″N 25°54′0″E Gyara
coordinates of southernmost point21°43′33″N 33°33′22″E Gyara
coordinates of westernmost point30°9′17″N 24°42′3″E Gyara
geoshapeData:Egypt.map Gyara
highest pointMount Catherine Gyara
lowest pointQattara Depression Gyara
tsarin gwamnatijamhuriya Gyara
fadar gwamnati/shugaban ƙasaPresident of Egypt Gyara
shugaban ƙasaAbdul Fatah el-Sisi Gyara
office held by head of governmentPrime Minister of Egypt Gyara
shugaban gwamnatiMoustafa Madbouly Gyara
legislative bodyParliament of Egypt Gyara
central bankCentral Bank of Egypt Gyara
wanda yake biKingdom of Egypt, All-Palestine Government Gyara
ƙabilaMisirawa Gyara
participant ofWar of Attrition Gyara
located in time zoneUTC+02:00 Gyara
kuɗiEgyptian pound Gyara
owner ofGraeco-Roman Museum, ENS Anwar El Sadat Gyara
sun raba iyaka daSudan, Libya, Isra'ila, Zirin Gaza, Bir Tawil Gyara
IPA transcriptionəˈgʏpt Gyara
official websitehttp://www.egypt.travel/ Gyara
tutaflag of Egypt Gyara
kan sarkiCoat of arms of Egypt Gyara
driving sidedama Gyara
electrical plug typeEuroplug, Schuko Gyara
has qualitynot-free country Gyara
top-level Internet domain.eg, .مصر Gyara
mobile country code602 Gyara
country calling code+20 Gyara
trunk prefix0 Gyara
lambar taimakon gaggawa122, 123, 180 Gyara
geography of topicgeography of Egypt Gyara
tarihin maudu'ihistory of Egypt Gyara
GS1 country code622 Gyara
licence plate codeET Gyara
maritime identification digits622 Gyara
Unicode character🇪🇬 Gyara
railway traffic sidehagu Gyara
Tuta Misra
Taswirar Misra

Kasar Misra ko Masar tana ɗaya daga cikin muhimman siffofin da take taƙama da su shi ne na kasancewarta akan marararraba. Ga ta kusa da nahiyar Turai, sannan kuma ga ta a matsayin ƙasar da ta kasance mashiga tsakanin Afirka da nahiyar Asiya. Har ila yau kuma ita ce ta haɗa hanyar safara ta cikin ruwa, tsakanin tekun Mediterrenean da tekun Indiya ta hanyar bahar Maliya.

Dalar Giza da ke birnin Al-ƙahirar Kasar. Misra ko kasar Masar dai ta kasance ƙasa mafi yawan al'umma a cikin dukkanin ƙasashen Larabawa, kuma babban birninta wato birnin al'ƙahira shi ne birni mafi girma a nahiyar Afirka tun ƙarnoni da dama da suka gabata. Sannan kuma har ila yau ga ta a ƙarshen kogin nilu, wanda shi ne kogi mafi girma a duniya. Saboda haka idan aka yi la'akari da waɗannan dalilai na tarihi, to za a iya fahimtar dalilin da ya sa matsayin ƙasar Misra yake da 'yar rikitarwa.

Suma kansu Misirawan a tsakanin su, sukan kasance cikin ruɗani a game da batun nahiyar da ya kamata su yi tutiya da ita a matsayin nahiyarsu. Ga su dai a cikin kwazazzabon nilu, da mediterenean, da Sahara, har ila yau kuma ga su cikin duniyar Musulmai, duk kan waɗannan siffofi, siffofi ne da ba kasafai ya kamata a ce wata ƙasa guda ɗaya ta haɗa su ba. To sai dai duk da haka za a iya cewa, mafi yawan faɗin ƙasar yana ɓangaren nahiyar Afirka ne. To amma fa duk da haka ana kallon garuruwan da suke lardin sinai na ƙasar Misiran a matsayin ɓangaren nahiyar Asiya, kasancewar su, suna yankin gabashin ƙasar ne.

Kogin Nilu wanda shi ne kogi mafi girma a duniya. A zamanin da can, dangantakar Misra da ƙasashen da ke Afirka na da matukar ƙarfi. To amma tun lokacin da Siriyawa da ke ƙarƙashin daular Rumawa suka mamaye Misira, a ƙarni na bakwai kafin zuwan Annabi Isa Alaihissalam, sai Misira ta fuskanta zuwa ga Yankin Gabas ta Tsakiya, ta fuskar harkokin al'adunta da na addininta da na siyasarta da kuma na tattalin arzikinta. Kuma mafiya yawan Misirawa suna danganta kansu ne da Larabawa kuma 'yan Yankin Gabas ta Tsakiya. Har ila yau kuma wasu dayawa daga cikinsu, kusan ace waɗanda suke su ne 'yan asalin ƙasar ta Misira, waɗanda kuma akafi sani da Nubiyawa, suna danganta kansu ne da Afirka. Hasalima suna iƙirarin su jinin Afirka ne.

Babu shakka dai idan aka bi salsala ta tarihi, shekaru 200 da suka gabata, Misra tana da alaƙa mai ƙarfi da ƙasashe irin su Sudan da Habasha da Libya da ma wasu ƙasashe da dama na nahiyar ta Afirka. Kuma ba tare da wani kokwanto ba, Misra za ta ci gaba da cin tudu biyu, a matsayinta na ruwa-biyu, wato ga ta dai 'yar Afirka, kuma 'yar yankin Gabas ta Tsakiya.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
Other Languages
Аҧсшәа: Мысра
Acèh: Meusé
адыгабзэ: Мысыр
Afrikaans: Egipte
Akan: Igyipt
Alemannisch: Ägypten
አማርኛ: ግብፅ
aragonés: Echipto
Ænglisc: Ægypt
العربية: مصر
ܐܪܡܝܐ: ܡܨܪܝܢ
مصرى: مصر
অসমীয়া: ইজিপ্ত
asturianu: Exiptu
авар: Египет
Aymar aru: Iqiptu
azərbaycanca: Misir
تۆرکجه: میصر
башҡортса: Мысыр
Bali: Mesir
Boarisch: Egyptn
žemaitėška: Egėpts
Bikol Central: Ehipto
беларуская: Егіпет
беларуская (тарашкевіца)‎: Эгіпет
български: Египет
भोजपुरी: मिस्र
Banjar: Mesir
bamanankan: Misra
বাংলা: মিশর
བོད་ཡིག: ཨའི་ཅི།
বিষ্ণুপ্রিয়া মণিপুরী: মিশর
brezhoneg: Egipt
bosanski: Egipat
ᨅᨔ ᨕᨘᨁᨗ: Mesir
буряад: Египет
català: Egipte
Chavacano de Zamboanga: Egipto
Mìng-dĕ̤ng-ngṳ̄: Ăi-gĭk
нохчийн: Мисар
Cebuano: Ehipto
Chamoru: Ehiptu
ᏣᎳᎩ: ᎢᏥᏈᎢ
Tsetsêhestâhese: Egypt
کوردی: میسر
qırımtatarca: Mısır
čeština: Egypt
kaszëbsczi: Egipt
словѣньскъ / ⰔⰎⰑⰂⰡⰐⰠⰔⰍⰟ: Єгѷптъ
Cymraeg: Yr Aifft
dansk: Egypten
Deutsch: Ägypten
Zazaki: Mısır
dolnoserbski: Egyptojska
डोटेली: इजिप्ट
ދިވެހިބަސް: މިޞްރު
eʋegbe: Egipte
Ελληνικά: Αίγυπτος
English: Egypt
Esperanto: Egiptio
español: Egipto
eesti: Egiptus
euskara: Egipto
estremeñu: Egitu
فارسی: مصر
suomi: Egypti
Võro: Egüptüs
Na Vosa Vakaviti: Ijipta
føroyskt: Egyptaland
français: Égypte
arpetan: Èg·ipte
Nordfriisk: Egypten
furlan: Egjit
Frysk: Egypte
Gaeilge: An Éigipt
Gagauz: Mısır
贛語: 埃及
kriyòl gwiyannen: Léjip
Gàidhlig: An Èipheit
galego: Exipto
Avañe'ẽ: Ehíto
गोंयची कोंकणी / Gõychi Konknni: ईजिप्त
𐌲𐌿𐍄𐌹𐍃𐌺: 𐌰𐌹𐌲𐍅𐍀𐍄𐌰𐌿
ગુજરાતી: ઇજિપ્ત
Gaelg: Yn Egypt
客家語/Hak-kâ-ngî: Âi-khi̍p
Hawaiʻi: ‘Aikupika
עברית: מצרים
हिन्दी: मिस्र
Fiji Hindi: Egypt
hrvatski: Egipat
hornjoserbsce: Egyptowska
Kreyòl ayisyen: Ejip
magyar: Egyiptom
հայերեն: Եգիպտոս
Արեւմտահայերէն: Եգիպտոս
interlingua: Egypto
Bahasa Indonesia: Mesir
Interlingue: Egiptia
Igbo: Egypt
Ilokano: Ehipto
ГӀалгӀай: Мисаре
Ido: Egiptia
íslenska: Egyptaland
italiano: Egitto
日本語: エジプト
Patois: Iijip
la .lojban.: misrygu'e
Jawa: Mesir
ქართული: ეგვიპტე
Qaraqalpaqsha: Mısır
Taqbaylit: Maṣer
Kabɩyɛ: Egipiti
Kongo: Misiri
Gĩkũyũ: Egypt
қазақша: Мысыр
kalaallisut: Egypt
ភាសាខ្មែរ: អេហ៊្សីប
ಕನ್ನಡ: ಈಜಿಪ್ಟ್
한국어: 이집트
कॉशुर / کٲشُر: مِسر
kurdî: Misir
kernowek: Ejyp
Кыргызча: Египет
Latina: Aegyptus
Ladino: Ayifto
Lëtzebuergesch: Egypten
лакку: Мисри
лезги: Мисри
Lingua Franca Nova: Misre
Luganda: Egypt
Limburgs: Egypte
Ligure: Egitto
lumbaart: Egit
lingála: Ejipte
lietuvių: Egiptas
latviešu: Ēģipte
मैथिली: मिस्र
мокшень: Египет
Malagasy: Ejipta
Minangkabau: Masia
македонски: Египет
മലയാളം: ഈജിപ്റ്റ്‌
монгол: Египет
मराठी: इजिप्त
кырык мары: Египет
Bahasa Melayu: Mesir
Malti: Eġittu
မြန်မာဘာသာ: အီဂျစ်နိုင်ငံ
مازِرونی: مصر
Dorerin Naoero: Idjipt
Nāhuatl: Egipto
Napulitano: Naggitto
Plattdüütsch: Ägypten
Nedersaksies: Egypte (laand)
नेपाली: इजिप्ट
नेपाल भाषा: मिस्र
Nederlands: Egypte (land)
norsk nynorsk: Egypt
norsk: Egypt
Novial: Egiptia
Nouormand: Êgypte
Sesotho sa Leboa: Egypt
occitan: Egipte
Livvinkarjala: Jegiptu
Oromoo: Ijiipti
ଓଡ଼ିଆ: ଇଜିପ୍ଟ
Ирон: Мысыр
ਪੰਜਾਬੀ: ਮਿਸਰ
Kapampangan: Ejiptu
Papiamentu: Egipto
Picard: Édjipe
पालि: ईजिप्ट
Norfuk / Pitkern: Ejiipt
polski: Egipt
Piemontèis: Egit
پنجابی: مصر
Ποντιακά: Αίγυπτος
پښتو: مصر
português: Egito
Runa Simi: Ihiptu
rumantsch: Egipta
romani čhib: Mêsire
Kirundi: Misiri
română: Egipt
tarandíne: Egitte
русский: Египет
русиньскый: Еґіпет
संस्कृतम्: ईजिप्तदेशः
саха тыла: Эгиипэт
ᱥᱟᱱᱛᱟᱲᱤ: ᱢᱤᱥᱚᱨ
sardu: Egitu
sicilianu: Eggittu
Scots: Egyp
سنڌي: مصر
davvisámegiella: Egypta
Sängö: Kâmitâ
srpskohrvatski / српскохрватски: Egipat
සිංහල: ඊජිප්තුව
Simple English: Egypt
slovenčina: Egypt
slovenščina: Egipt
Gagana Samoa: Aikupito
chiShona: Egypt
Soomaaliga: Masar
shqip: Egjipti
српски / srpski: Египат
Sranantongo: Egiptakondre
SiSwati: IGibhithe
Sesotho: Egepeta
Seeltersk: Ägypten
Sunda: Mesir
svenska: Egypten
Kiswahili: Misri
ślůnski: Egipt
Sakizaya: Egypt
தமிழ்: எகிப்து
తెలుగు: ఈజిప్టు
tetun: Ejitu
тоҷикӣ: Миср
Türkmençe: Müsür
Tagalog: Ehipto
Tok Pisin: Ijip
Türkçe: Mısır
Xitsonga: Gibita
татарча/tatarça: Мисыр
chiTumbuka: Egypt
Twi: Misrim
reo tahiti: ’Aifiti
тыва дыл: Египет
удмурт: Египет
ئۇيغۇرچە / Uyghurche: مىسىر
українська: Єгипет
اردو: مصر
oʻzbekcha/ўзбекча: Misr
vèneto: Egito
vepsän kel’: Egipt
Tiếng Việt: Ai Cập
West-Vlams: Egypte
Volapük: Lägüptän
walon: Edjipe
Winaray: Ehipto
Wolof: Isipt
吴语: 埃及
მარგალური: ეგვიპტე
ייִדיש: עגיפטן
Yorùbá: Ẹ́gíptì
Vahcuengh: Aehciz
Zeêuws: Ehypte
中文: 埃及
文言: 密思兒
Bân-lâm-gú: Ai-ki̍p
粵語: 埃及
isiZulu: IGibhithe