Maiduguri

Garin Maiduguri dai ita ce babban birnin jihar Borno dake arewa maso gabashin Nijeriya. Maiduguri ita ce birnin da tafi kowane birni wajen girma da yawan jama'a a arewa maso gabas din Nijeriya. A'kalla birnin tana da jama'a fiye da miliyan daya. Birnin Maiduguri da sabon birni ne kuma an kafa tane a shekara ta alif da dari tara da bakwai (wato 1907). Maiduguri ta 'kunshi unguwar Yerwa (Yerwa yana nufin alheri a harshen kanuri) ta yamma da kuma tsohuwar Maiduwuri datake ta bangaren gabas.

Other Languages
Afrikaans: Maiduguri
العربية: مايدوغوري
azərbaycanca: Mayduquri
български: Майдугури
català: Maiduguri
нохчийн: Майдугури
čeština: Maiduguri
dansk: Maiduguri
Deutsch: Maiduguri
English: Maiduguri
Esperanto: Maiduguri
español: Maiduguri
eesti: Maiduguri
فارسی: مایدوگوری
suomi: Maiduguri
français: Maiduguri
galego: Maiduguri
עברית: מידוגורי
hrvatski: Maiduguri
magyar: Maiduguri
Bahasa Indonesia: Maiduguri
Igbo: Maiduguri
italiano: Maiduguri
ქართული: მაიდუგური
한국어: 마이두구리
lietuvių: Maiduguris
македонски: Мајдугури
Nederlands: Maiduguri
norsk nynorsk: Maiduguri
norsk: Maiduguri
polski: Maiduguri
português: Maiduguri
română: Maiduguri
русский: Майдугури
Scots: Maiduguri
Simple English: Maiduguri
svenska: Maiduguri
Kiswahili: Maiduguri
Türkçe: Maiduguri
українська: Майдугурі
vepsän kel’: Maiduguri
Tiếng Việt: Maiduguri
Winaray: Maiduguri
Yorùbá: Maiduguri
中文: 邁杜古里
Bân-lâm-gú: Maiduguri
粵語: 邁杜古里