Indiya
English: India

Republic of India
भारत गणराज्य
Jamhuriyar Indiya
Flag of India.svgEmblem of India.svg
Tutar Indiyalambar soja
India (orthographic projection).svg
RajabhasaHindu, Punjab, Turanci.
Babban birniNew Delhi
ShugabaPratibha Patil
Firayim MinistaNarendra Modi
Yancin kai15 August 1947
Kshetrafal
 - Iyaka
 - % Ruwa
7th position
3,287,590 km²
9.56%
Mutane (2008)1,132,446,000
Wurin zama319.3/km2
Kudirupee na Indiya
Lambar kudi(INR)
Kudin da yake sheka a shekara1.0$ trliuwn
kudin da mutum daya yake samu a shekara820 $
Bambancin lukaciUTC +5:30
Lsmbar wayar taraho+91
Yanar gizo gizo.in

Indiya tana daga kasashen kudancin Asiya ne, Indiya tanada girma sosai tana kama da gara kuma tanada sahel fadinsa zai kai 700 , Indiya tana da Iyaka da kasashe biyar sune wa'yannan :-

 • Daga kudu maso yammaci 'yan kasashe a tsakiyar ruwa
 • Daga kudu maso gabasci Sri Lanka, da Indonisiya

Indiya itace ta biyu mafi yawan mutane a duniya, Mutanen ta sunkai adadin kusan 1,147,995,900 kuma itace ta bakwai a girman kasa cikin duniya kuma itace cibiyar kasuwanci a tarihince tanada addinai dayawa kamar su ( Hindu, Budha , buza, shitano , sikhiya da Musulunci, tasamu yancin tane daga Birtaniya a shekara ta 1947 .

National symbols of the Republic of India (Official)
National animal2005-bandipur-tusker.jpg
National birdPavo muticus (Tierpark Berlin) - 1017-899-(118).jpg
National treeBanyan tree on the banks of Khadakwasla Dam.jpg
National flowerSacred lotus Nelumbo nucifera.jpg
National heritage animalPanthera tigris.jpg
National aquatic marine mammalPlatanistaHardwicke.jpg
National reptileKing-Cobra.jpg
National heritage mammalHanuman Langur.jpg
National fruitAn Unripe Mango Of Ratnagiri (India).JPG
National templeNew Delhi Temple.jpg
National riverRiver Ganges.JPG
National mountainNanda Devi 2006.JPG

Tarihi

Taj Mahal a garin Agra (Uttar Pradesh)

Tarihi yanuna Indiya tanada wasu kayayyaki tun na da can, dadin dadewa yakara da nuna cewa ansamo alamun mutunen farko a Indiya tun a bayan shekara ta 9,000 . tun daga karni na biyar kafin haihuwar Annabi Isah sun yi masarautu dayawa kamar masarautar hawariya a arewacin kasar itace mafi muhimmanci sarakunanta na farko shine Ashoka yana bin addinin bosa a farkon shekara ta 180 kafin haihuwar Annabi Isah ikrikawa da bartiyawa suka mamaye Indiya a karni na goma sha uku sai masarautar kwace mulkin.Daga kudanci ma masarautu dayawa suna d rikici , masarautar tashiras tafi karfi kuma a zamanin su ne kasar Indiya ta samu ingancin Ilimin zane zane da sauransu .

a zamanin amaweyawa Musulmai ne suka fara tunani a kan Indiya , a wannan lokaci suka masu daula a gefen kogin sinda suka ajiye dakarun su a Afghanistan sannan suka fada Delhi suka masu masarauta a can itace masarautar Musulunci ta farko a indiya , a shekara ta 1350 masarautar taglag ta mamaye rabin kasar, dake kudanci a karni na goma sha shida sarkin masarautar taglag ya hada al'adun addinin hindi da addinin Musulunci da haka ya iya ya hukunta kasar ta indiya .

Tun da turawa suka gane hanyar ruwa ta zuwa Indiya sukai ta shigowa musamman ma mutanen Faransa da na Portugal da na Birtaniya sun sha kama karfe da karfi kuwa yana son ya mamaye wannan kasa, wadda keda yawan arziki suntason mamaye indiya dan saboda yawan yaki yaki a junan su , amma turawa sun hada kawunan su don su sace arzikin kasar a shekara ta1857 'yan indiya suka yiwa turawa tawaye dukda haka turawa sun samu nasara a kan 'yan tawaye manguliya tun daga wannan lokaci Indiya tazama a hannun turawa musamman ma tajmahal , duk dahaka Mahatma Gandhi ya yi kungiya tana neman yancin kasa dahaka turawa suka yi alkawarin zasubasu yanci a 8 Augusta 1949 kuma a 26 January 1950 Indiya tazama Jamhuriya .

saboda yawancin ad'dinai da yawan kabiloli ta samu kanta a cikin yakin basasa a shekara ta 1975 zuwa 1977 lokacin hukunci Indira Gandhi ta hana fitar dare awannan lokacin Indiya tazama kasa ce mai bin tsarin dimugratiya da na jamhuriya .

Indaiya ta sha yaki yaki da makutan ta akan iyaka kawa kasar cin a shekara ta 1962 kuma da pakistan har sau hudu a shekara ta 1947 , 1964 , 1971

[1]

[2]

Tsarin gwmna

"Stupa" mòr ann an Sanchi (Madhya Pradesh)

Indiya tana bin tsarin Jamhuriya demukuratiya gwmna tana rabi gida biyu kawa tsarin Birtaniya shugaba shene yana yi kumai a cikin kasa kuma shene yake taimakawa a tsaren mulken kasa kuma shene baban habsusin soja tsarin zabe shekara biyar ce ga shugaba Firayim Minista she ke mulkin kasa ama zaben shi a kungiyar da take mulke ko kuma kungiyar da ta ke kauance da kungiyar da ta ke yawan kujiro , barlaman in su yanada daki biyu baban daki sunan she rajia ( sabaha ) karamin daki she ne na talaka te jeebesh bagchi, a kalichoot ka maa ik gaand chodo

Mutane

Teampall Lotus ann an New Delhi

Indiya itace ta biyu a duniya a yawan mutane bayan yawan mutanenta sunkai kimanin 1,132,446,000 a shekara ta 2008 , Mumbai birni ne mafi muhimmanci a Indiya dakwai wasu ma masu birane maso muhimmanci kamar Delhi , Kolkata ,Chennai , ilimi a Indiya yakai 64,8% :- na mata yakai 53,7% na maza 75,3% anfi haihuwar maza fiye da mata , yawan mutanen da suke aiki duk fadin kasar zasu kai 39,1% . Indiya itace ta biyu a duniya a yawan Musulmai bayan Indonesia . Indiya tanada yawan yaruka sun kai (1652)amma yaruka biyu ne gwamnatin take amfani dasu a cikin taro mutanen kasar dai sune mafi girma sune yaren Tamil da yaren Sanskrit amma tanada yarurruka talatin da biyu wa'yanda gwamnati ta yarda dasu a cikin (1652)

Ad'dinai

 • Hindu 80%
 • sikh 1,84%
 • boza 0,76%

Jihohin Indiya

Indiya tanada jihohi ashirin da takwas sune wa'yannan :-

Indiya tanada jihuhi
 1. Andhra Pradesh
 2. Arunachal Pradesh
 3. Assam
 4. Bihar
 5. Chhattisgarh
 6. Goa
 7. Gujarat
 8. Haryana
 9. Himachal Pradesh
 10. Jammu da Kashmir
 11. Jharkhand
 12. Karnataka
 13. Kerala
 14. Madhya Pradesh
 1. Maharashtra
 2. Manipur
 3. Meghalaya
 4. Mizoram
 5. Nagaland
 6. Orissa
 7. Punjab
 8. Rajasthan
 9. Sikkim
 10. Tamil Nadu
 11. Telangana
 12. Tripura
 13. Uttar Pradesh
 14. Uttarakhand
 15. West Bengal

Manazarta


Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l
Map Central Asia.PNG

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabascin Asiya

Map-World-East-Asia.png

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya
Map world middle east.svg

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu masao gabasci Aziya
LocationSoutheastAsia.PNG

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleziyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya
Map-World-South-Asia.png

AfghanistanBangladashIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha

Other Languages
Acèh: India
адыгабзэ: Индие
Afrikaans: Indië
Akan: India
Alemannisch: Indien
አማርኛ: ህንድ
aragonés: India
Ænglisc: Indea
العربية: الهند
ܐܪܡܝܐ: ܗܢܕܘ
مصرى: الهند
অসমীয়া: ভাৰত
asturianu: India
Aymar aru: Indya
azərbaycanca: Hindistan
تۆرکجه: هیندوستان
башҡортса: Һиндостан
Bali: India
Boarisch: Indien
žemaitėška: Indėjė
Bikol Central: Indya
беларуская: Індыя
беларуская (тарашкевіца)‎: Індыя
български: Индия
भोजपुरी: भारत
Bislama: India
Banjar: India
বাংলা: ভারত
བོད་ཡིག: རྒྱ་གར།
বিষ্ণুপ্রিয়া মণিপুরী: ভারত
brezhoneg: India
bosanski: Indija
ᨅᨔ ᨕᨘᨁᨗ: India
буряад: Энэдхэг
català: Índia
Chavacano de Zamboanga: India
Mìng-dĕ̤ng-ngṳ̄: Éng-dô
нохчийн: ХӀинди
Cebuano: Indya
Chamoru: India
ᏣᎳᎩ: ᎢᏂᏗᎢᎠ
کوردی: ھیندستان
corsu: India
qırımtatarca: İndistan
čeština: Indie
kaszëbsczi: Indie
Чӑвашла: Инди
Cymraeg: India
dansk: Indien
Deutsch: Indien
Thuɔŋjäŋ: Indiɛn
Zazaki: Hindıstan
dolnoserbski: Indiska
डोटेली: भारत
ދިވެހިބަސް: އިންޑިޔާ
ཇོང་ཁ: རྒྱ་གར
eʋegbe: India
Ελληνικά: Ινδία
English: India
Esperanto: Barato
español: India
eesti: India
euskara: India
estremeñu: La Índia
فارسی: هند
suomi: Intia
Võro: India
Na Vosa Vakaviti: Idia
føroyskt: India
français: Inde
arpetan: Ende
Nordfriisk: Indien
furlan: Indie
Frysk: Yndia
Gaeilge: An India
Gagauz: İndiya
贛語: 印度
kriyòl gwiyannen: End
Gàidhlig: Na h-Innseachan
galego: India
گیلکی: هند
Avañe'ẽ: Índia
गोंयची कोंकणी / Gõychi Konknni: भारत
𐌲𐌿𐍄𐌹𐍃𐌺: 𐌹𐌽𐌳𐌹𐌰
ગુજરાતી: ભારત
Gaelg: Yn Injey
客家語/Hak-kâ-ngî: Yin-thu
Hawaiʻi: ‘Īnia
עברית: הודו
हिन्दी: भारत
Fiji Hindi: India
hrvatski: Indija
hornjoserbsce: Indiska
Kreyòl ayisyen: End
magyar: India
հայերեն: Հնդկաստան
Արեւմտահայերէն: Հնդկաստան
interlingua: India
Bahasa Indonesia: India
Interlingue: India
Igbo: Ndia
Ilokano: India
ГӀалгӀай: ХIиндиче
Ido: India
íslenska: Indland
italiano: India
ᐃᓄᒃᑎᑐᑦ/inuktitut: ᐃᓐᑎᐊ
日本語: インド
Patois: India
la .lojban.: xingu'e
Jawa: Indhi
ქართული: ინდოეთი
Qaraqalpaqsha: Hindistan
Taqbaylit: Lhend
Адыгэбзэ: Индиэ
Kabɩyɛ: Ɛndɩ
Kongo: India
Gĩkũyũ: India
қазақша: Үндістан
kalaallisut: India
ភាសាខ្មែរ: ឥណ្ឌា
ಕನ್ನಡ: ಭಾರತ
한국어: 인도
къарачай-малкъар: Индия
कॉशुर / کٲشُر: بًارت
kurdî: Hindistan
коми: Индия
kernowek: Eynda
Кыргызча: Индия
Latina: India
Lëtzebuergesch: Indien
лезги: Индия
Lingua Franca Nova: Barat
Limburgs: India
Ligure: India
lumbaart: India
lingála: India
لۊری شومالی: هند
lietuvių: Indija
latgaļu: Iņdeja
latviešu: Indija
मैथिली: भारत
Basa Banyumasan: India
мокшень: Индие
Malagasy: India
олык марий: Индий
Māori: Īnia
Minangkabau: India
македонски: Индија
മലയാളം: ഇന്ത്യ
монгол: Энэтхэг
मराठी: भारत
Bahasa Melayu: India
Malti: Indja
Mirandés: Índia
မြန်မာဘာသာ: အိန္ဒိယနိုင်ငံ
مازِرونی: هند
Dorerin Naoero: Indjiya
Nāhuatl: India
Napulitano: Innia
Plattdüütsch: Indien
Nedersaksies: India
नेपाली: भारत
नेपाल भाषा: भारत
Nederlands: India
norsk nynorsk: India
norsk: India
Novial: India
Nouormand: Înde
Sesotho sa Leboa: India
Chi-Chewa: India
occitan: Índia
Livvinkarjala: Indii
Oromoo: Indiyaa
ଓଡ଼ିଆ: ଭାରତ
Ирон: Инди
ਪੰਜਾਬੀ: ਭਾਰਤ
Kapampangan: India
Papiamentu: India
Picard: Inde
Deitsch: India
पालि: भारत
Norfuk / Pitkern: Endya
polski: Indie
Piemontèis: India
پنجابی: ھندستان
پښتو: هند
português: Índia
Runa Simi: Indya
rumantsch: India
romani čhib: Bharat
Kirundi: Ubuhindi
română: India
armãneashti: India
tarandíne: Indie
русский: Индия
русиньскый: Індія
Kinyarwanda: Ubuhinde
संस्कृतम्: भारतम्
саха тыла: Үүндүйэ
ᱥᱟᱱᱛᱟᱲᱤ: ᱥᱤᱧᱚᱛ
sardu: Ìndia
sicilianu: Innia
Scots: Indie
سنڌي: ڀارت
davvisámegiella: India
Sängö: Indïi
srpskohrvatski / српскохрватски: Indija
ၽႃႇသႃႇတႆး : ဢိၼ်ႇတိယ
Simple English: India
slovenčina: India
slovenščina: Indija
Gagana Samoa: Igitia
chiShona: India
Soomaaliga: Hindiya
shqip: India
српски / srpski: Индија
Sranantongo: Indiakondre
SiSwati: INdiya
Sesotho: India
Seeltersk: Indien
Sunda: India
svenska: Indien
Kiswahili: Uhindi
ślůnski: Indyje
Sakizaya: India
தமிழ்: இந்தியா
ತುಳು: ಭಾರತ
తెలుగు: భారత దేశం
tetun: Índia
тоҷикӣ: Ҳиндустон
ትግርኛ: ህንድ
Türkmençe: Hindistan
Tagalog: India
lea faka-Tonga: ʻInitia
Tok Pisin: India
Türkçe: Hindistan
Xitsonga: Indiya
татарча/tatarça: Һиндстан
chiTumbuka: India
Twi: India
reo tahiti: ’Inītia
удмурт: Индия
ئۇيغۇرچە / Uyghurche: ھىندىستان
українська: Індія
اردو: بھارت
oʻzbekcha/ўзбекча: Hindiston
vèneto: India
vepsän kel’: Indii
Tiếng Việt: Ấn Độ
West-Vlams: Indië
Volapük: Lindän
walon: Inde
Winaray: India
Wolof: End
吴语: 印度
isiXhosa: IIndia
მარგალური: ინდოეთი
ייִדיש: אינדיע
Yorùbá: Índíà
Vahcuengh: Yindu
Zeêuws: India
中文: 印度
文言: 印度
Bân-lâm-gú: Ìn-tō͘
粵語: 印度
isiZulu: India